Boko Haram: Gaskiya da sanin aikin Buhari ya sa Sojojin Najeriya su ka kara damara

Boko Haram: Gaskiya da sanin aikin Buhari ya sa Sojojin Najeriya su ka kara damara

– Sojojin Najeriya su na cigaba da samun galaba kan ‘Yan ta’addan Boko Haram

– Tun hawan Shugaba Buhari dai abubuwa su ka canza a kasar

– ‘Global Amnesty Watch’ ta bayyana ko menene sirrin

Daga hawan Shugaba Buhari zuwa yanzu dai an ga sauyi wajen harkar tsaro

Musamman abin da ya shafi rikicin Boko Haram a kasar.

An kawo rahoto game da yadda aka samu gyara a lamarin.

Boko Haram: Gaskiya da sanin aikin Buhari ya sa Sojojin Najeriya su ka kara damara

Gwamnatin Buhari ta sake wa Sojin Najeriya damara

A cewar ‘Global Amnesty Watch’ Sojojin Najeriya na cigaba da samun nasara a filin daga ne a dalilin aiki da gaskiya da kuma sanin aiki na harkar Soji daga hawan Shugaba Muhammadu Buhari mulki wanda tsohon Janar din Soja ne.

KU KARANTA: Buhari ya kashe kasar nan Inji PDP

Boko Haram: Gaskiya da sanin aikin Buhari ya sa Sojojin Najeriya su ka kara damara

Zuwan Shugaba Buhari ya gyarawa Sojojin Najeriya zama

Wata Kungiya ta GAW watau ‘Global Amnesty Watch’ tayi wani bincike inda ta gano wannan a Abuja. Sojojin Najeriya dai sun yi kaurin suna a Duniya kuma su na kan lallasa ‘Yan Boko Haram din da a baya sun fatattake su.

Sai dai kuma kun ji cewa a daren shekaran jiya an yi wani mugun fada tsakanin ‘Yan Sanda da Jami’an Sojoji wanda yayi sanadiyar mutuwar ‘Yan Sanda da dama. Majiyar mu tace an fara rikicin ne da Sojojin ruwa daga baya sauran Sojoji su ka kutso ciki.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Irin kokarin da Shugaba Buhari yayi daga hawan sa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel