Buhari ya kashe Najeriya cikin shekaru 2 Inji Jam’iyyar PDP

Buhari ya kashe Najeriya cikin shekaru 2 Inji Jam’iyyar PDP

– Babbar Jam’iyyar adawa tace Shugaba Buhari ya kashe Najeriya cikin shekaru 2

– A cewar Jam’iyyar Gwamnatin APC ta rusa tattalin arzikin kasar

– Dayo Adeyeye ya bayyana wannan wannan makon

Bangaren Ahmed Makarfi na PDP ya zargi Shugaba Buhari da kashe tattalin Najeriya

Mai yada bayanai na Jam’iyyar yace in ban da jawo tashin Dala ba abin da APC tayi

PDP tace Gwamnatin APC ta kasa cika alkwaruran da ta dauka

Buhari ya kashe Najeriya cikin shekaru 2 Inji Jam’iyyar PDP

APC ta kashe kasar nan Inji Dayo Adeyeye na PDP

Prince Dayo Adeyeye wanda yake babban Jami’in yada labarai a bangaren Ahmed Makarfi na Jam’iyyar PDP ya bayyana cewa Gwamnatin APC ta rusa kasar nan inda ta kashe tattalin arziki cikin shekaru biyu da hawa mulki.

KU KARANTA: Cigaba: Ka ji abin da Najeriya ke fara shirin yi

Buhari ya kashe Najeriya cikin shekaru 2 Inji Jam’iyyar PDP

Gwamnatin Buhari ta lalata tattalin arzikin Najeriya-Inji PDP

Adeyeye ya zargi wannan Gwamnati da cewa ba ta san aiki ba inda yace ta gaza cika duk alkwauran da ta dauka kafin ta dare mulkin kasar. PDP ta koka da yadda Dala ta tashi cikin shekaru biyu da APC tayi a mulki.

Ministan kwadago Sanata Chris Ngige yake cewa da bakin sa Jama’an Najeriya da dama sun yi burin ganin canji fiye da haka daga Gwamnatin su sai dai yace duk da haka shi yana jin cewa wannan Gwamnati tayi matukar kokari ganin irin kalubalen da su ka samu.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Nasarorin Shugaba Buhari a cikin shekaru biyu da hawa mulki

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel