Ku daina yakan juna kan yan siyasa, suna sulhu a karshe – Sarkin Legas

Ku daina yakan juna kan yan siyasa, suna sulhu a karshe – Sarkin Legas

Sarkin Legas, Oba Rilwan Akiolu, yayi gargadi gay an Najeriya da su daina fada kan yan siyasa saboda a karshe sukanyi sulhu da juna.

Wata jawabin da da ya saki ranan Talata a taron bikin zagayowar shekarar uwargidan Sanata Gbenga Ashafa, Mrs. Folashade Ashafa.

Game da cewarsa, “ Mai martaba yace yayinda mutane ke kiyayya tsakaninsu saboda wasu yan siyasa, su yan siyasan basu yin haka, bal suna sulhu da juna ne a boye.

Ku daina yakan juna kan yan siyasa, suna sulhu a karshe – Sarkin Legas

Ku daina yakan juna kan yan siyasa, suna sulhu a karshe – Sarkin Legas

“Saboda haka, yana baiwa yan Najeriya shawaran cewa ku san da yadda zaku bar yan siyasa suyi sulhu da juna ba tare da shisshigi ba.”

“Oba Akiolu yayi maganan yabo kan mata da mijinta, inda tace Sanata Gbenga Ashafa ba sai samu nasarar da ya samu ba da badin yanada uwargida mai kyau kuma mai kwantar masa da hankali ba.”

KU KARANTA:Hukumar NDLEA tayi ram da ganyen wiwi

Wadanda suka halarci taron sune mataimakin shugaban ma’aikatan Saraki, Gbenga Makanjuola; ministan wutan lantarki Babatunde Fashola; Sanata Musliu Obanikoro; mataimakin kakakin majalisar Legas, Wasiu Ehinlokun.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Tirkashi! Har yanzu akwai al'ummomin da ke riko da al'adan kashe tagwaye a Abuja

Tirkashi! Har yanzu akwai al'ummomin da ke riko da al'adan kashe tagwaye a Abuja

Tirkashi! Har yanzu akwai al'ummomin da ke riko da al'adan kashe tagwaye a Abuja
NAIJ.com
Mailfire view pixel