‘Yan Sanda sun gano wani gidan makamai a Benuwe

‘Yan Sanda sun gano wani gidan makamai a Benuwe

– An gano wani gidan kera mugayen makamai a Garin Kyado

– Jami’an ‘Yan Sandan Jihar Benuwe ne da wannan kokari

– Dubun masu kera makamai a Yankin ta cika

Jami’an ‘Yan Sanda sun gano gidan makamai a Jihar Benuwe

An damke mutane 3 da ake zargi da kera makaman

Da alama ba yau aka fara wannan aiki ba

‘Yan Sanda sun gano wani gidan makamai a Benuwe

Sojoji dauke da mugayen makamai

Jami’an ‘Yan Sanda sun gano wani gidan makamai a Yankin Tse-Tyungu na Jihar Jihar Benuwe inda har aka kama mutane 3 da ake zargi da hannu wajen harkar. Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar ya bayyana wannan.

KU KARANTA: An kama barayin shanu a Jihar Neja

CP Bashir Makama yace dubun masu mummunan laifin ne ya cika a ranar. Da alamu dai an saba kera mugayen makamai a gidan daga nan kuma ake saidawa a sauran wurare. Cikin kayan da aka samu dai har da tukunyar gas da babur da zarto.

Kun ji cewa mun samu labari daga kafafe da dama cewa jiya da dare an yi wani mugun fada tsakanin ‘Yan Sanda da Jami’an Sojoji wanda yayi sanadiyar mutuwar ‘Yan Sanda da dama. Majiyar mu tace an fara rikicin ne da Sojojin ruwa daga baya sauran Sojoji su ka kutso ciki.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Shugabannin Najeriya sun yi magana game da Biyafara

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel