DA DUMI-DUMI: Masu garkuwa da mutane sun sace wani Dan Majalisa

DA DUMI-DUMI: Masu garkuwa da mutane sun sace wani Dan Majalisa

– Masu garkuwa da mutane sun yi gaba da wani Dan Majalisar Tarayya

– Yanzu haka an nemi Dan Majalisar Sumaila da Takai an rasa

– Honarabul Durbunde ya fada hannun barayi

Masu garkuwa da mutane sun sace wani Dan Majalisa

Yanzu haka mu ke samun wannan labari

An dai nemi Dan Majalisar Jihar Kano ba a san inda yayi ba

DA DUMI-DUMI: Masu garkuwa da mutane sun sace wani Dan Majalisa

An sace wani Dan Majalisar Tarayya

Ba mamaki masu garkuwa da mutane sun yi gaba da wani Dan Majalisar Jihar Kano mai wakiltar Yankin Sumaila da Takai a Majalisar Tarayya. Yanzu haka dai NAIJ.com ke samun wannan labari maras dadi.

KU KARANTA: Yan Sanda sun samu makamai a kabura

DA DUMI-DUMI: Masu garkuwa da mutane sun sace wani Dan Majalisa

Wasu masu garkuwa da mutane a Najeriya

Ana dai samun karuwar masu garkuwa da mutane a Najeriya tun ba yau ba. Yanzu haka dai an nemi Honarabul Garba Durbunde an rasa yayin da yake hanyar komawa gida Kano daga Birnin Tarayya Abuja a daidai hanyar Jere jiya.

Dazu kun ji cewa Tsohon Gwamn kuma Shugaban Sanatocin PDP a yanzu, Godswill Akpabio ya yabi tsarin wannan Gwamnati na ciyar da Daliban Makaranta kyauta da kuma matasa da aka dauka aikin N-Power inda ake biyan kowane N30,000 a wata.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Matsalar satar amsa a jarrabawa. Laifin wanene?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel