Yadda al'amura suka gudana a jiya a yankin kudu maso yammacin Najeriya

Yadda al'amura suka gudana a jiya a yankin kudu maso yammacin Najeriya

A jiya ne 30 ga watan Mayu kungiyar yakin neman yancin yan kin Biafra wato IPOB ta umurci jama’an yankin su zauna a gida saboda nuna bacin ranan zagayowar rashin rayukan da akayi wajen yakin neman Biafra.

Sanadiyar haka, kasuwanni da makarantu sun kasance a rufe a yankin kudu maso gabashin Najeriya bayan kungiyoyin da ke fafutukar kafa kasar saboda cika shekaru 50 da Chukwuemeka Ojukwu ya kaddamar da yakin neman tabbatar da kasar Biafra.

Kasuwanni a biranen Enugu da Owerri da kuma Aba, bau bude ba yayinda kuma bankuna suka kasance a rufe, wasu ma’aikatan da ke gudanar da ayyukansu a cikin ofisoshi ne kawai suka fito.

Biafra: Yadda al'amura suka gudana a jiya a yankin kudu maso yammacin Najeriya

Biafra: Yadda al'amura suka gudana a jiya a yankin kudu maso yammacin Najeriya

Muhammad Lawal dan Tibi mazauni a garin Enugu, kuma mai magana da yawun ‘yan arewa mazauna yankin na kudu maso gabashin Najeirya, yayinda zantawarsa da RFI Hausa, ya ce ba’a samu tashin hankali a garin ba.

KU KARANTA: Hukumar NDLEA ta kama ganyen wiwi sama da kilo 5

Sai ma wasu daga cikin shugabannin Coci da suka yi wa shugaban Najeriya addu’ar samun lafiya, da kuma bayyana cigaba da neman kafa kasar Biafra a matsayin koma baya ga yankin.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel