Wassani: Arsene Wenger zai kara shekara 2 a Arsenal

Wassani: Arsene Wenger zai kara shekara 2 a Arsenal

- Arsene Wenger ya amince zai ci gaba da jan ragamar Arsenal zuwa shekara biyu.

- A ranar Litinin ne Wenger da mahukuntan Arsenal suka zauna taro domin fayyace makomar kocin, kuma sai a ranar Laraba ne kungiyar za ta sanar da yarjejeniyar da suka cimma.

Arsenal ta kare a mataki na biyar a kan teburin gasar Premier da aka kammala, inda za ta buga gasar Zakarun Turai ta Europa a badi.

NAIJ.com ta samu labarin cewa kuma wannan ne karon farko da Arsenal ta kasa kammala gasar Premier a cikin 'yan hudun farko tun lokacin da Wenger ya fara jan ragamar kungiyar a shekarar 1996.

Wassani: Arsene Wenger zai kara shekara 2 a Arsenal

Wassani: Arsene Wenger zai kara shekara 2 a Arsenal

Sai dai kuma Wenger wanda ya ci kofin Premier hudu a Gunners ya lashe kofin FA a ranar Asabar bayan da ya doke Chelsea da ci 2-1 a Wembley.

Hakan ne ya sa ya lashe kofin FA na bakwai kuma na 13 da Arsenal ta ci a tarihi.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel