Ka yi mun gani, sai dai...: ‘Yan adawa sun yabawa Shugaban kasa Buhari

Ka yi mun gani, sai dai...: ‘Yan adawa sun yabawa Shugaban kasa Buhari

– Tsohon Gwamnan Jihar Akwa-Ibom ya yabawa Shugaban kasa Buhari

– Godswill Akpabio ya yabi tsarin N-Power da sauran su

– Sai dai Sanatan yace akwai abin da yake gudu

Sanata Godswill Akpabio ya yabawa tsarin Gwamnatin Buhari

Akpabio ya jinjinawa tsarin ciyar da daliban makaranta kyauta

Haka kuma akwai matasa da dama da aka dauka aiki

Ka yi mun gani: ‘Yan adawa sun yabawa Shugaban kasa Buhari

Gwamnatin Buhari ta samawa matasa aikin yi

Tsohon Gwamnan kuma Sanatan Jihar Akwa-Ibom a yanzu Godswill Akpabio ya yabi tsarin wannan Gwamnati na ciyar da Daliban Makaranta kyauta da kuma matasa da aka dauka aikin N-Power inda ake biyan kowane N30,000 a wata.

KU KARANTA: Gwamnatin Buhari ta samar da masu kudi ta hanyar noma

Ka yi mun gani: ‘Yan adawa sun yabawa Shugaban kasa Buhari

Shugaban marasa rinjaye a Majalisa ya yabawa Gwamnatin Buhari

Shugaban Sanatocin PDP yace sai dai yana gudu ace Jihohin Jam’iyyar APC mai mulki ne kadai su ka mamaye tsarin da yace abu ne mai kyau. Mukaddashin Shugaban kasa Osinbajo ne dai ya shirya wani taro game da tsarin a Abuja.

Shi kuma Gwamna Godwin Obaseki na Jihar Edo ya roki Jama’a su yi Shugaba Buhari addu’a cikin azumin nan. Ana sa ran karba addu’a a cikin wannan wata na Ramadan. Kuna sane cewa har yanzu dai shugaban kasa Muhammadu Buhari bai da lafiya.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ko Jama'a za su yarda a kifar da Gwamnatin Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel