Ba ni na kashe zomon ba: Ministan Jonathan ya fadawa Kotu cewa ba shi za a kama ba

Ba ni na kashe zomon ba: Ministan Jonathan ya fadawa Kotu cewa ba shi za a kama ba

– Ministan shari’a lokacin Jonathan yana karar Abubakar Malami

– Abubakar Malami ne Ministan shari’ar kasar

– Ana zargin Ministan da hannu wajen wata badakalar rijiyar mai

Mohammed Adoke SAN ya kai karar Ministan shari’a

Tsohon Ministan yace bai aikata wani laifi ba a lokacin yana Ofis

Ana zargin sa da badakalar Malabu sai dai yace ba shi ya kashe zomon ba illa rataya yayi

Ba ni na kashe zomon ba: Ministan Jonathan ya fadawa Kotu cewa ba shi za a kama ba

Adoke ya fadawa Kotu cewa Mai Gidan sa za a kama ba shi ba

Ministan shari’a a lokacin mulkin tsohon Shugaba Jonathan Goodluck, Mohammed Bello Adoke yana karar Ministan shari’a na Najeriya Abubakar Malami. Adoke ya maka kara ne a Kotu game da abin da ke faruwa na shari’ar rijiyoyin man Malabu.

KU KARANTA: Gwamnatin mu ta ba mutane kunya-Inji Ministan Buhari

Ba ni na kashe zomon ba: Ministan Jonathan ya fadawa Kotu cewa ba shi za a kama ba

Wani Ministan Jonathan yana karar Gwamnatin Buhari a Kotu

Kun san cewa ana zargin akwai wata badakala da aka buga wajen saida rijiyar man kasar nan na Malabu. Hukumar EFCC na tuhumar Ministan shari’a a lokacin na Shugaba Jonathan, Mohammed Bello Adoke sai dai yace shi bai aikata laifin komai ba.

Adoke SAN ya bayyanawa Kotu cewa duk abin da yayi a wancan lokacin umarni ne ya rika bi na shugaban kasa Dr. Goodluck Jonathan kamar yadda aka sa shi. Adoke yace don haka ba laifin sa bane tun da ba shi ya sa kan shi ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Shin za a raba Najeriya kuwa?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel