Lafiya kuwa: An kusa cin rabin shekara babu kasafin kudi a Najeriya

Lafiya kuwa: An kusa cin rabin shekara babu kasafin kudi a Najeriya

– Har yanzu Osinbajo bai sa hannu a kan kasafin kudin bana ba

– Sanatoci sun koka da bata lokacin da ake yi

– A yau ne dai watan biya na Mayu ke karewa

Mukaddashin Shugaban kasa bai sa hannu a kan kasafin kudin bana ba

Yanzu kwanaki 10 da kammala aikin kasafin

Majalisa ta nuna damuwa game da jinkirin

Yemi Osinbajo

Kwanan za a rattaba hannu kan kasafin kudin bana-Osinbajo

KU KARANTA: Majalisa ta amice da wata doka mai karfi

Lafiya kuwa: An kusa cin rabin shekara Najeriya babu kasafin kudi

An kusa cin rabin shekara Najeriya babu kasafin kudi

Fiye da kwanaki kenan da Majalisa ta kammala aikin kasafin kudin wannan shekarar sai dai har yanzu Mukaddashin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo bai rattaba hannu a kundin kasafin kudin ba wanda ya sa Majalisa ta nuna rashin jin dadin ta.

Mai magana da bakin Sanatocin Kasar Sanata Aliyu Sabi ya nemi shugaban kasar yayi bayanin abin da yake jira har yanzu. Shekaran jiya dai Shugaban kasar na rikon kwarya Yemi Osinbajo ya nuna cewa kwanan nan za a sa hannu a kundin kasafin kudin na wannan shekara.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ko kudin Najeriya zai gyaru kuwa?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel