An gurfanar da matan da ta sayar da jaririn wata 4 N100,000

An gurfanar da matan da ta sayar da jaririn wata 4 N100,000

A yau Talata ne aka gurfanar da Sandra Ishaku, a babban kotun Jos akan sayar da jaririnta na watanni 4 da haihuwa N100,000.

Sandra Ishaku,tare sa wasu Amechi Emmanuel, Jones Osim da Gladys Chukwuma ne suka hada baki wajen gudanar da aika-aikan.

Game da cewar lauya, Mr L. O. Ocho, Ishaku,a ranan 10 ga watan Mayu, ta sayar da jaririnta ga Chukwuma a kudi N100,000.

An gurfanar da matan da ta sayar da jaririn wata 4 N100,000

An gurfanar da matan da ta sayar da jaririn wata 4 N100,000

“Ishaku ya hada baki da Emmanuel aka sayar da jaririn ga Chukwuma, wacce tayi kaura daga Ebonyi zuwa Jos,”.

KU KARANTA: An damke barayi garken shanu

Alkali mai shari’a Yahaya Mohammed, ya bada umrni a gurfanar da Ishaku, Emmanuel da Chukwuma a kurkuku kuma ya dakatad da karan zuwa ranan 1 ga watan Yuni.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose
NAIJ.com
Mailfire view pixel