Ka ji masu yi da gaske: Dangote zai kashe Dala Biliyan 1 wajen noman shinkafa

Ka ji masu yi da gaske: Dangote zai kashe Dala Biliyan 1 wajen noman shinkafa

– Dangote na shirin shigowa harkar noma da gaske

– Hamshakin Attajirin zai kashe makudan kudi a harkar shinkafa

– Wannan zai sa Najeriya ta daina fita wajen neman abinci

Bayan aikin sukari da motoci Aliko Dangote ya baro wani aikin.

Mai kudin Afrikan zai shiga harkar abinci.

Dangote zai kashe Dala Biliyan guda wajen noman shinkafa

Ka ji masu yi da gaske: Dangote zai kashe Dala Biliyan 1 wajen noman shinkafa

Dangote ya shirya shiga harkar noman shinkafa

Mai kudin Afrika Alhaji Aliko Dangote zai kashe Dala Biliyan guda wajen harkar noman shinkafa a Jihohi 5 na Najeriya domin kasar ta samu isasshen shinkafan da ba sai an shigo da wani daga wata kasa ba.

KU KARANTA: Dangote zai saye kamfanin kera motoci PAN

Ka ji masu yi da gaske: Dangote zai kashe Dala Biliyan 1 wajen noman shinkafa

Shugaba Buhari na so Najeriya ta noma shinkafar ta

Bayan nan dama Dangote na gina kamfanin taki wanda zai taimakawa manoman kasar. Dubunnan Jama’a dai za su samu aikin yi idan har Dangote ya kammala shirin na sa na noman shinkafa wanda ya kambama da kan sa.

Kun ji kuma cewa ana sa rai shekarar nan a kammala aikin kamfanin sukarin da Aliko Dangote yake yi a Jihar Nasarawa kamar yadda mu ka samu labari daga Jaridar Daily Trust. Za a kashe Biliyan 217 wajen gina kamfanin da zai ci fiye da shekta 60,000.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Tsohon Shugaban kasa Obasanjo yayi magana game da Kasar nan

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Buhari ya taya Iran da Iraqi bakin cikin girgizan kasa da ya afku kwanan nan

Buhari ya taya Iran da Iraqi bakin cikin girgizan kasa da ya afku kwanan nan

Buhari ya taya Iran da Iraqi bakin cikin girgizan kasa da ya afku kwanan nan
NAIJ.com
Mailfire view pixel