An zartas da dokar hadin kan kasashe wajen kamo barayin gwamnati a majalisar Dattijai

An zartas da dokar hadin kan kasashe wajen kamo barayin gwamnati a majalisar Dattijai

- A majalisa a yau talata, an zartas da wata dok da zata bada damar dwo da kudin sata gida

- An zartas da dokar hadin kan kasashe wajen kamo barayin gwamnati a majalisar Dattijai, dokar zata bada damar chapko berayen kasar nan da maboyar kudaden sata.

A wani babban hobbasa daga majalisar dattijai a lokacin da suka cika shekaru biyu da shiga dakin kafa doka, an sami zartaswa bayan karatu na uku, a dokar samun damar kamo kudaden gwamnati da dawo da su Najeriya, wanda jami'an gwamnati ke sacewa.

An dai sami ci gaban ne bayan da yawa daka 'yan majalisun suka mara wa kudurin baya, wannan na nufin hukumar EFCC zata sake samun damar iya kwato kudaden Najeriya daga bakin kuraye masu wasoso da dukiyar talakkawa.

KU KARANTA KUMA: Ka ji masu yi da gaske: Dangote zai kashe Dala Biliyan 1 wajen noman shinkafa

An zartas da dokar hadin kan kasashe wajen kamo barayin gwamnati a majalisar Dattijai

An zartas da dokar hadin kan kasashe wajen kamo barayin gwamnati a majalisar Dattijai

Dokar, za'a samu karin karfin hada kai da kasashen ketare inda ake yawan boye kudin za kuma a sami damar dawo da kudaden.

NAIJ.com ta tattaro cewa har zuwa yanzu, akwai kudaden kasar nan makare a kasashen ketare, dawo da su kuma, yana wahal da gwamnati.

A irin kudaden dai harda na tsohon shugaba Janar Abacha da ya ajje a kasashen ketare, kadan ne dai aka iya cetowa, zuwa yanzu.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Tsohon Shugaban kasa Obasanjo yayi magana game da Kasar nan

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel