Madalla: Ma’aikatan da su ka ajiye aiki za su yi murna a Najeriya

Madalla: Ma’aikatan da su ka ajiye aiki za su yi murna a Najeriya

– Gwamnatin Shugaba Buhari ta ware Biliyan 54 domin tsofaffin ma’aikata

– Shugaban kasar ya bada umarni a biya ma’aikatan da su ka yi ritaya fansho

– Garba Shehu ya bayyana wannan kwanan nan

Dama a baya kun ji cewa Gwamnatin Buhari za ta biya ma’aikata fansho.

Yanzu haka Gwamnatin Tarayya ta bada umarni a ware makudan Biliyoyi.

Mun ji cewa Shugaba Buhari ya ware Naira Biliyan 54 domin tsofaffin ma’aikata

Madalla: Ma’aikatan da su ka ajiye aiki za su yi murna a Najeriya

Buhari ya bada umarni a biya wadanda su ka yi ritaya fansho-Garba Shehu

Mai magana da bakin Shugaban kasa Muhammadu Buhari watau Garba Shehu ya bayyana cewa Gwamnatin Shugaba Buhari ta ware sama da Naira Biliyan 54 domin biyan tsofaffin ma’aikata kudin su na fansho.

KU KARANTA: Shugaba Buhari zai dawo mako mai zuwa

Madalla: Ma’aikatan da su ka ajiye aiki za su yi murna a Najeriya

Gwamnati ta ware Naira Biliyan 54 domin tsofaffin ma’aikata

Shehu yayi wannan jawabi ne a Gidan Rediyo inda yake bayyana nasarar da Gwamnatin Shugaba Buhari ta samu. Garba Shehu yace an tantance tsofaffin ma’aikata da su ka yi ritaya daga aiki har sama da 103, 000.

Kun ji cewa Mukaddashin Shugaban kasa Farfesa Osinbajo ya nada wasu mukamai har 9 a shekaran jiya a ciki har da Shugaban Hukumar fansho ta kasa watau Funso Dahorty.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Obasanjo yayi magana game da Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel