Za a kafa kotuna na musamman domin yiwa masu cin hanci da rashawa shari’a - Osinbajo

Za a kafa kotuna na musamman domin yiwa masu cin hanci da rashawa shari’a - Osinbajo

- Mai rikon mukamin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya amince cewa ana jan kafa wajen hukunta wadanda suka sace kudaden gwamnati da kuma kwato kudaden da aka sace.

- Amma ya jaddada cewa dokar kasarnan bata ka’ide wani lokaci ba da za iya hukunta mai ci hanci da rashawa da ma sauran laifuka.

NAIJ.com ta samu labarin cewa a jawabinsa na bikin ranar dimokwardiya ta bana da aka saka da safiyar yau mukaddashin Shugaban kasar yace gwamnati baza tayi kasa a gwiwa ba wajen kamawa da hukunta duk wani da ake zargi da aikata cin hanci da rashawa.

Za a kafa kotuna na musamman domin yiwa masu cin hanci da rashawa shari’a - Osinbajo

Za a kafa kotuna na musamman domin yiwa masu cin hanci da rashawa shari’a - Osinbajo

Yace gwamnati tana kara inganta lauyoyinta masu gabatar da kara, kana yace a wani bangare na kawo gyara a fannin Shari’a shine shirin da akeyi na samar da kotuna na musamman daza su rika hukunta masu cin hanci da karbar rashawa.

Ya barnar da akayi kafin sau hau mulki ta yadda mutane suka sace kudaden da yakamata ace an gina hanyoyi, samar da wutar lantarki, gina layin dogo dole ne su dawo dasu kana su fuskanci hukunci.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel