Za mu taka daga Maiduguri zuwa Bama - 'Yan gudun hijira

Za mu taka daga Maiduguri zuwa Bama - 'Yan gudun hijira

- Har yanzu akwai dumbin mutane a sansanin yan gudun hijra

-Gwamnatin jihar tayi musu alkawarin mayar da su muhallansu amma har yanzu

Wasu ‘yan gudun hijira a jihar Borno da ke Najeriya sun yi barzanar takawa daga Maiduguri zuwa Bama muddin gwamnati ta ki mayar da su gida kamar yadda tayi musu alkawari a can baya, batun da ke zuwa bayan hukumomin jihar sun sanar da jinkirta mayar da ‘yan gudun hijirar yankunan da su ka fito saboda dalilai na tsaro.

Za mu taka daga Maiduguri zuwa Bama - 'Yan gudun hijira

Za mu taka daga Maiduguri zuwa Bama - 'Yan gudun hijira

Amma gwamna Kashim Shettima ya bayyana cewa dalili shine har yanzu rundunar sojin Najeriya na cigaba da shara a dajin Sambisa. Kana kuma saboda a karasa gine-ginen makarantunsu, asbibitoci, rijiyan burtsatsai da sauran su.

KU KARANTA: NYSC zata tura matasa aikin gona

Kafin watan azumi, gwamnan jihar yayi musu alkawarin cewa zasu bar sansanin yan gudun hijra ne kafin karshen watan Mayu amma abin abi yiwu ba.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel