LABARI DA DUMI-DUMI: Buhari na iya dawowa mako mai zuwa

LABARI DA DUMI-DUMI: Buhari na iya dawowa mako mai zuwa

– Ba mamaki Shugaban kasa Buhari ya dawo Najeriya makon gobe

– Mun samu wannan labari ne daga Sahara Reporters

– Sai dai har yanzu babu wanda zai iya cewa ga lafiyar shugaban kasar

Mun fara jin kishin-kishin din cewa Shugaba Buhari ya kusa dawowa

Shugaban kasa na iya kamo hanya mako mai zuwa

Sai dai ba mu da tabbacin gaskiyar wannan labari

LABARI DA DUMI-DUMI: Buhari na iya dawowa mako mai zuwa

Shugaba Buhari na shirin dawowa gida?

Muna jin labarin daga Jaridar nan ta Sahara Reporters cewa watakila Shugaba Buhari ya kamo hanya nan da ‘yan kwanaki. Sai dai ba za mu iya tabbatar da gaskiyar maganar ba a a halin yanzu.

KU KARANTA: Rashin lafiyar Buhari na taimakon Najeriya

LABARI DA DUMI-DUMI: Buhari na iya dawowa mako mai zuwa

Buhari bayan yayi wata tafiya kwanaki

Fadar shugaban kasa dai ba ta ce komai ba tukun. Kwanaki dai aka yi kira ga ‘Yan kasar da su daina maida hankali wajen rade-radin lafiyar shugaban kasar yayin da wasu suka fara yada cewa ya rasu.

Shugaba Buhari dai ya bar kasar nan jim kadan bayan an ceto ‘Yan matan nan na Chibok daga hannun Boko Haram. Sai dai kawo yanzu babu wanda zai iya fada maka takamaiman yanayin lafiyar shugaban kasar wanda yana Landan.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wani Dan Kasar Ingila yace Shugaba Buhari ya rasu [Bidiyo]

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel