Duk da wasu na masa muguwar fata, har yanzu Buhari na nan daram dam

Duk da wasu na masa muguwar fata, har yanzu Buhari na nan daram dam

- Wasu ‘yan Najeriya na wa shugaban kasa Muhammadu Buhari muguwar fatan mutuwa, amma yana nan da rai har yanzu

- Mafi yawan abokan aikin shugaba Buhari musamman sojoji duk sun mutu

- An kai wa shugaban kasa Muhammad Buhari harin Bom a Jihar Kaduna don a hallaka shi a shekara 2015

Lokacin da aka dunga Yake-Yake a kasar nan mafi yawan abokan aikin shugaban kasa Muhammad Buhari sojoji duk sun mutu amma shi yaki ya mutu.

Kafin a gudanar da zabukan shekarar 2015 se da aka kai ma shugaban kasa Muhammad Buhari harin Bom a Jihar Kaduna amma shugaba Buhari yaki mutuwa.

A lokacin zabe babu irin abunda basu yiba don ganin shugaba Buhari ya fadi warwas daga karshe Buhari ya lashe zabe kuma bai mutu ba.

Duk da wasu na masa muguwar fata, har yanzu Buhari na nan daram dam

Shugaban kasa Muhammad Buhari

Bayan ya lashe zabe da shekara daya da rabi suka saka mishi guba kuma duk da haka shugaba Buhari bai mutu ba.

KU KARANTA: Yan Najeriya sun gamsu da kamun ludayin gwamnatin mu – Osinbajo

Baba Buhari wani sabon al'amari ne, akwai wani boyayyen al'amari game da Buhari.

Ko shakka babu ubangiji ne yake tsare shugaban kasa Muhammad Buhari.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Poster na shugaba Buhari 2019 sun mamaye tituna tun yanzu

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel