Sojojin Najeriya sun fasa garken 'yan Boko Haram a Mokwa, jihar Neja

Sojojin Najeriya sun fasa garken 'yan Boko Haram a Mokwa, jihar Neja

- Sojan Najeriya na Brigade na 31 sun kai wani samame makwancin wasu da ake ganin take-takensu irin na 'yan kungiyar Boko Haram ne a mabuyarsu dake garin Mokwa a jihar Neja.

- Bayanai na cewa an kai samamen ne bayan samun bayanan sirri, kuma har an kama wasu mutane uku da ake kyautata zaton jagororin kungiyar ce.

Sojan Najeriya na Brigade na 31 sun kai wani samame makwancin wasu da ake ganin take-takensu irin na 'yan kungiyar Boko Haram ne a mabuyarsu dake garin Mokwa a jihar Neja.

Bayanai na cewa an kai samamen ne bayan samun bayanan sirri, kuma har an kama wasu mutane uku da ake kyautata zaton jagororin kungiyar ce.

Sojojin Najeriya sun fasa garken 'yan Boko Haram a Mokwa, jihar Neja

Sojojin Najeriya sun fasa garken 'yan Boko Haram a Mokwa, jihar Neja

NAIJ.com ta samu labarin cewa Birgediya Sani Usman Kukasheka, Daraktan Sojan Najeriya ya fadi cikin wata sanarwa cewa mutanen uku sun hada da Mustapha Mohammed da aka fi sani da suna Adam Bitri da kuma Ali Saleh da kuma Uba Mohammed.

A cewar sanarwar shi Mustapha Mohammed na daga cikin wadanda ake zargi da sace marigayi Dr Shettima Ali Mongono a shekara ta 2013.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel