Hajjin bana: Kunji zunzuruntun kudin da maniyyatan jihar Kaduna zasu biya

Hajjin bana: Kunji zunzuruntun kudin da maniyyatan jihar Kaduna zasu biya

- Maniyyatan jihar Kaduna zasu biya Naira Miliyan 1.5 a matsayin kudin Haji bana.

- Jami’in dake kula da hudda da jama’a na hukumar Alhazai na jihar Kaduna Abdullahi Yunusa ne ya sanar da haka a Kaduna.

Maniyyatan jihar Kaduna zasu biya Naira Miliyan 1.5 a matsayin kudin Haji bana.

Jami’in dake kula da hudda da jama’a na hukumar Alhazai na jihar Kaduna Abdullahi Yunusa ne ya sanar da haka a Kaduna.

Yace hukumar kula da aikin Haji ta kasa ne ta sanar masu haka a wata wasika da ya ke bada bayanai akan yadda aka kasafta kudaden da abin da kowani maniyyaci zai biya.

Hajjin bana: Kunji zunzuruntun kudin da maniyyatan jihar Kaduna zasu biya

Hajjin bana: Kunji zunzuruntun kudin da maniyyatan jihar Kaduna zasu biya

Yace za a ba kowani mahajjaci Dala 800 a matsayin kudin guziri.

NAIJ.com ta samu labarin cewa daga karshe Yunusa yayi kira ga maniyyata da su hanzarta cikata kudaden su Kafin lokaci ya kure.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: https://www.facebook.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel