Yaki da rashawa a Najeriya : Da sauran aiki- Jakadan kasar Ingila

Yaki da rashawa a Najeriya : Da sauran aiki- Jakadan kasar Ingila

Jakadan kasar Ingla zuwa Najeriya, Paul Arkwright, yace duk da cewa ana iyakan kokari wajen yaki da rashawan shugaba Muhammadu Buhari, da sauran Najeriya.

Ya bayyana wannan ne yayinda yake jawabi ga manema labarai bayan ya gabatar da wata jawabi akan yaki da rashawa a Landan domin gano dalilan da yasa akwai wasu rashawa da ke wuyan yaka.

Yace: “ Gwamnatin Najeriya na abin da ya kamata ta hanyar izina ga cewa ba za’a amince da rashawa.”

Yaki da rashawa a Najeriya : Da sauran aiki- Jakadan kasar Ingila

Yaki da rashawa a Najeriya : Da sauran aiki- Jakadan kasar Ingila

“Tana tattaunawa da da kasashe harda kasa ta akan dawo da kudaden kasar da aka sace. Kana kuma tana kokarin wajen bayyanawa jama’ a, amma duk da haka, akwai sauran aiki.”

KU KARANTA: Karanta amfanin gwaiba a jikin ma' azumci

“Kasar Ingila na shirin hada kai da shugaba Buhari wajen dakile rashawa.”

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Majalisar dattawa ta bukaci rundunar sojin Najeriya da ta dawo da jami’in da aka kora bisa kuskure

Majalisar dattawa ta bukaci rundunar sojin Najeriya da ta dawo da jami’in da aka kora bisa kuskure

Majalisar dattawa ta bukaci rundunar sojin Najeriya da ta dawo da jami’in da aka kora bisa kuskure
NAIJ.com
Mailfire view pixel