Ban taba haduwa da Tinubu ba kafin ya nada ni kwamishana - Osinbajo

Ban taba haduwa da Tinubu ba kafin ya nada ni kwamishana - Osinbajo

- Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya siffanta Tinubu a matsayin shugaba

- Yace bai taba haduwa da Tinubu ba kafin ya nadashi kwamishana

Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Osinbajo, yace bai taba haduwa da jigon APC, Asiwaju Bola Tinubu ba lokacin da ya nadashi kwamishana a jihar Legas.

NAIJ.com ta bada rahoton cewa Osinbajo ya kasance kwamishanan shari’an jihar Legas lokacin da Tinubu ke gwamnan jihar.

Ban taba haduwa da Tinubu ba kafin ya nada ni kwamishana - Osinbajo

Ban taba haduwa da Tinubu ba kafin ya nada ni kwamishana - Osinbajo

Osinbajo yave : “ Ban taba haduwa da Bola Tinubu kafin aka nadani kwamishana kuma wannan ya nuna irin mutumin da yake. Irin wannan tunanin ne ke kawo cigaban kasa.

KU KARANTA: Dangantakana da gwamna Tambuwal

“Irin wannan tunanin zan kara hazaka; irin wannan tunanin ne zai hana mu cewa wani wuri na wasu mutane ne.A irin wannan lokaci ne kasa zata cigaba.”

Osinbajo yace duk da cewan abun kunya ne masu cewa jihar Legas ta wasu ne, amma tarihi na nuna cewa hakan ba zai yiwu ba.”

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel