An damke matasa 2 da suka garkuwa kuma fyade ga budurwa a jihar Bauchi

Hukumar yan sandan jihar Bauchi, ta damke matasa 2 da laifin garkuwa da yar shekara 16 da kuma yi mata fyade.

Matasan masu suna Mahmud Abdullahi, 18, da Abdullahi Mohammed, 19, sunyi garkuwa da budurwan ne yayinda take hanyar zuwa makaranta sai suka damketa suka kaita kan tsauni.

An damke matasa 2 da suka garkuwa kuma fyade ga budurwa a jihar Bauchi

An damke matasa 2 da suka garkuwa kuma fyade ga budurwa a jihar Bauchi

Kakakin ofishin yan sandan, Haruna Mohammed, a wata jawabin da ya saki akan damke matasan a karshen mako.

KU KARANTA: Amfanin gwaiba ga ma azumi

Jawabin tace, “A ranan 26 ga watan Mayu, misalin karfe 8 nasafe, bisa ga labarin da aka samu, hukumar yan sanda ta tura jami’a suka damkesu: Mahmud Abdullahi, (18), and Abdullahi Mohammed, (19)".

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

NAIJ.com
Mailfire view pixel