Rikici: Jam’iyyar APC tace dole Gwamnan ta ya sauka

Rikici: Jam’iyyar APC tace dole Gwamnan ta ya sauka

– ‘Yan Jam’iyyar APC sun hurowa Gwamnan Kogi wuta cewa ya sauka daga kujera

– Gwaman Yahaya Bello yace babu ma maganar murabus a kasa

– Ba dai yau aka fara hurowa Gwamman wuta ba

Sanata Melaye da sauran wasu ‘Yan Jam’iyyar sun kara taso Gwamnan Kogi a gaba

An nemi Gwamnan ya sauka daga kujerar sa

Sai dai Gwamnan yace masu wannan maganar ma dai wasa su ke yi.

Rikici: Jam’iyyar APC tace dole Gwamnan ta ya sauka

Gwamna Bello: Masu wannan maganar in sauka wasa su ke yi

Gwamnan Jihar Kogi yace babu abin da zai sa ya bar kujerar sa kamar yadda wasu ‘Yan Jam’iyyar su ta APC ke nema. Gwamnan yayi wannan magana ne ta bakin Darektan sa na yada labarai Kingsley Fawo.

KU KARANTA: Gwamnatin Kano za ta fara amfani da bola

Rikici: Jam’iyyar APC tace dole Gwamnan ta ya sauka

APC ta nemi Gwamnan Kogi ya sauka daga kujerar sa

INEC ta bayyana cewa Gwamna Yahaya Bello yayi rajistan zabe sau biyu inda yace ya rage mata ta soke guda. Gwamnan yace masu harin kujerar sa sai su yi hakuri sai lokacin zaben 2019. Gwamna ya zargi manyan ‘Yan APC da gantali yayin da ba su san abin da ke faruwa ba.

Gwamna Yahaya Bello na Jihar Kogi dai ya shiga halin ni-’ya su. Tun ba yau ba Jam’iyyar su ta APC ta ke hura masa wuta inda. Kwanaki an zarge sa da yin sama da fiye da Naira Biliyan 230 cikin shekara guda da yayi yana mulki.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Mutanen Jihar Edo sun koka da mulkin Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel