Ba ya jin garin nan: Dangote zai saye kamfanin Peugeot

Ba ya jin garin nan: Dangote zai saye kamfanin Peugeot

– Dangote zai saye kamfanin nan na Peugeot na Najeriya

– Wasu Jihohin Arewa ma za su hannu a ciki

– Duk Nahiyar Afrika dai babu attajiri irin Alhaji Dangote

Alhaji Aliko Dangote ya shirya sayen kamfanin PAN masu kera motoci

Gwamnatin Jihohin Kebbi da Kaduna ma za su saye wani hannun

Peugeot dai na iya kera motoci sama da 90,000 a shekara

Ba ya jin garin nan: Dangote zai saye kamfanin Peugeot

Dangote zai saye kamfanin motoci

NAIJ.com na samun labari cewa Alhaji Aliko Dangote ya kammala shirin sayen kamfanin Peugeot na Najeriya watau PAN masu motoci. Shugaban Hukumar da ke kula da kadaori na kasa AMCON Ahmed Kuru ya bayyana wannan.

KU KARANTA: Gwamnan Jihar Ekiti ya soki Gwamnatin Buhari

Ba ya jin garin nan: Dangote zai saye kamfanin Peugeot

Gwamnonin Kebbi da Kaduna za su saye kamfanin Peugeot

Ahmed Kuru yace tuni yanzu an gama komai abin da ake jira shi ne kurum Bankin kasar na CBN ya amince da cinikin. Haka kuma Gwamnatin Jihohin Kebbi da Kaduna ma za su saye wani hannun jari a kamfanin motocin da ke Jihar Kaduna.

Idan ba ku manta ba a lissafin da aka buga a karshen bara kurum Kamfanin sukarin Dangote ya samu riba kurum ta Naira Biliyan 14.4 wanda wannan idan ma an cire haraji da sauran hakkoki kenan. Wannan dai ba karamar nasara ba ce a kasuwa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Shin Dala za ta taba saukowa kasa kuwa?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel