Yajin aikin Malaman makaranta ya sa Kwamishinoni za su shiga aji

Yajin aikin Malaman makaranta ya sa Kwamishinoni za su shiga aji

– Yajin aikin Malamai ya tursasa manyan Jami’an Gwamnati shiga aji

– Kwamishinoni da Sakatorin din-din-din ne za su duba jarrabawar dalibai

– Malaman Jihar Nasarawa dai sun tafi yajin aiki

A dalilin yajin aiki babu Ma’aikatan da za su kula da dalibai.

Hakan ta sa manyan Ma’aikatan Gwamanti za su shiga aji dan dole.

Ana rubuta jarrabawar NECO ta Sakandare.

Yajin aikin Malaman makaranta ya sa Kwamishinoni za su shiga aji

Kwamishinoni za su tsare Dalibai lokacin jarrabawa a Nasarawa

Yayin da ake shiri za rubuta jarrabawar NECO ne dai Malaman makarantun sakandare a Jihar Nasarawa su ka shiga wani yajin aikin da babu ranar dawowa hakan ta sa babu ma’aikatan da za su tsare yara lokacin jarrabawar.

KU KARANTA: Na fi 'Yan matan fim aji Inji Ummi Zi-zi

Don haka ne Gwamnatin Jihar tace ta tsara yadda Kwamishinoni da Sakatarori na din-din-din da sauran manyan Jami’an Gwamnatin za su tsare Dalibai lokacin jarrabawar tun da babu Malamai. Za dai a dauki wata guda ana zana jarrabawar.

Kun ji cewa Sojoji sun yi wa wasu Dalibai dukan tsiya a Garin Bauchi. Wannan mummun abu ya faru ne a Kwalejin Ilmi na Bauchi da ke Kangere yayin da ake kokarin zaben shugabannin Daliban Makarantar.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Nawa ya kamata namiji ya rika samu kafin a aure sa?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel