Yadda aka kusa damfarar ‘Ya ‘Yan Shugaba Buhari

Yadda aka kusa damfarar ‘Ya ‘Yan Shugaba Buhari

– Mun ji labari cewa saura kiris ‘Yan damfara su yi nasara kan iyalan shugaban kasa

– Yanzu haka dai an kama wadanda ake zargi da wannan laifi

– Wani Charles Adams yana cikin wadanda aka damke

Wasu ‘Yan Damfara sun nemi su cuci Iyalan gidan Shugaban kasa Buhari.

Tuni dai Sufeta Janar na ‘Yan Sanda ya sa a kamo wadannan mutane.

Wani kwararren Jami’i Abba Kyari ne yayi wannan aiki.

Yadda aka kusa damfarar ‘Ya ‘Yan Shugaba Buhari

'Yan damfara sun kai farmaki kan iyalan shugaban kasa

Wasu ‘Yan damfara sun nemi su damfari iyalan gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari inda su ka fake da Sanata Daisy Danjuma matar TY Danjuma. ‘Yan damfarar sun nemi su samu lambar ‘Ya ‘yan shugaban kasa Buhari da kuma wasu ‘Yan uwan sa.

KU KARANTA: Wani Dan kasuwa ya aurar da mata 50

Yadda aka kusa damfarar ‘Ya ‘Yan Shugaba Buhari

Sufetan 'Yan Sanda ya ba da umarni a kama masu laifi

Mun dai samu wannan labari ne daga Jaridar Daily Trust inda aka ce yanzu tuni Mataimakin kwamishinan ‘Yan Sanda ACP Abba Kyari ya gano wadanda su ka yi wannan danyen aiki a can Garin Asaba da ke Jihar Delta kamar yadda Sufeta ya ba da umarni.

Kun ji cewa Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kira Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai babban makaryaci bayan ya zarge sa da nuna bambancin Jam’iyya lokacin yana mulki.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wani Dan Majalisar Birtaniya ya ce Buhari ya mutu

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel