Hajjin bana: Mahajjata za su biya naira 38,000 kudin hadaya

Hajjin bana: Mahajjata za su biya naira 38,000 kudin hadaya

- Hukumar kula da aikin haji ta kasa ta umurci dukkan hukumomin dake kula da ayyukan haji a jihohi da su karbi naira 38,000 a hannun maniyyata hajjin bana kudin hadaya.

- Hukumar tace za a ajiye wadannan kudade ne a bankin Jaiz.

Hukumar tace tayi haka ne saboda gujewa rudanin da akan samu inda wasu ke ganin ba a yi musa hadaya bayan sun biya.

NAIJ.com ta samu labarin cewa NAHCO tace yin hakan zai warware irin wadannan matsaloli da zarge-zarge.

Hajjin bana: Mahajjata za su biya naira 38,000 kudin hadaya

Hajjin bana: Mahajjata za su biya naira 38,000 kudin hadaya

A wani labarin kuma, Mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III ya bukaci daukacin musulmai yan Najeriya da su yi wa shugaba Buhari addu'ar samun lafiya a cikin wannan watan mai rahama na Ramadan.

Sarkin yayi wannan kiran ne a jiya juma'a da dare lokacin da yake sanar da ganin watan na Ramadan a fadar sa dake a garin Sokoto.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel