Rashin halartar Lauyan Gwamnati ya jawo tsaiko a shari’ar mayakan Boko Haram 7

Rashin halartar Lauyan Gwamnati ya jawo tsaiko a shari’ar mayakan Boko Haram 7

- A zaman babbar kotu da ke Abuja a larabar data gabata, ana jiran lauyan gwamnati mai shigar da kara kan batun mayakan bko haram da ake tuhuma da laifuka 11 ciki harda kisa, da sata, da ta’addanci.

- Lauyan dai ya aiko cewa kotu tayi masa afuwa ta bashi hutu domin bashi da lafiya, alkaliyar kotun dai ta dage karar zuwa jiran samun saukinsa.

NAIJ.com ta samu labarin cewa rashin halartar lauyan gwamanti ya jawo tsaiko a shari’ar mayakan Boko Haram 7

Mayakan Boko Haram din dai sun hada da Mohammed Usman ( Khalid Al-Barnawi), Mohammed Bashir Saleh, Umar Mohammed Bello ( Abu Azzan), Mohammed Salisu ( Datti).

Rashin halartar Lauyan Gwamnati ya jawo tsaiko a shari’ar mayakan Boko Haram 7

Rashin halartar Lauyan Gwamnati ya jawo tsaiko a shari’ar mayakan Boko Haram 7

Yakubu Nuhu (Bello Maishayi), Usman Abubakar da ma mace, Halima Haliru.

Lauya mai kare wadanda ake tuhumar, yace bai kamata a dage karar ba domin akwai sauran lauyoyi karkashin shi babban lauyan gwamnatin, Don haka ya kamata ace za’a iya ci gaba sa sauraron shari’ar, Amma joji mai shari’a John Tsoho bai amshi wannan uzuri ba.

An dage karar zuwa 6 ga watan Yuni.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel