Littafin Dino Melaye kwafe-kwafen shafukan jaridu ne kawai – Sahara Reporters

Littafin Dino Melaye kwafe-kwafen shafukan jaridu ne kawai – Sahara Reporters

Mawallafin shafin Sahara Reporters, Omoyele Sowore, ya siffanta sabon littafin N50,000 da Sanata mai wakiltan Kogi ta yamma, Dino Melaye, ya wallafa a matsayin kwafe-kwafen shafukan jaridu zalla.

Sowore ya bayyana wannan ne a wata taron kaddamar da wata dakin binciken da kamfanin jaridar ta bude a Legas.

Game da cewar Sowore, Abinda Farfesa yayi Magana akai na wan littafin Dino Melaye da aka kaddamar a Abuja abin kunya ne ga kowannenmu.

Littafin Dino Melaye kwafe-kwafen shafukan jaridu ne kawai – Sahara Reporters

Littafin Dino Melaye kwafe-kwafen shafukan jaridu ne kawai – Sahara Reporters

“Mun kasance muna neman littafin a shagunan Abuja, basu samu ba saboda yayi tsada da yawa. N50,000 – kawai dan mutum ya sayi kwafe-kwafe shafukan jarida.”

A ranan 15 ga watan Mayu, 2017, Melaye ya kaddamar da littafin a a babban birnin tarayya Abuja.

KU KARANTA: An fara azumin watan Ramadana a yau

Manyan mutanen da suka halarci taron sun kunshi shugaban majalisan dattawa, Dr. Abubakar Bukola Saraki, kakakin majalisar wakilai, Rt. Hon. Yakubu Dogara, da uwargidan tsohon shugaban kasa, Dr. Dame Patience Jonathan.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel