An damke barawon ayaba a jihar Bayelsa (Hotuna)

An damke barawon ayaba a jihar Bayelsa (Hotuna)

Anyi ram da wani barawon ayaba a cikin gona a jihar Bayelsa. Ko shakka babu, yanayin tattalin arzikin kasa ya zama babban kalubale da jama’a.

An damke barawon ayaba a jihar Bayelsa (Hotuna)

An damke barawon ayaba a jihar Bayelsa (Hotuna)

La’alla wannan ne dalilin da yasa wannan matashin ya aikata dan-hali saboda hausawa sunce ‘Yunwa batada hankali’.

KU KARANTA: Yan sanda sun farma gidan Ekweremadu

An damkeshi ne yana satan ayaba daga gonan Sagbama Overside, jihar Bayelsa. Sa’an da ya samu, matasa basu far masa sukayi masa lilis ba kafin yan sanda sukayi gaba dashi.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel