Jami’an yan sanda sun kai farmaki gidan Ike Ekweremadu

Jami’an yan sanda sun kai farmaki gidan Ike Ekweremadu

A yau ne Juma’a, 26 ga watan Mayu jami’an yan sanda suka har farmaki gidan ajiye bakin mataimakin shugaba majalisar dattawa, Ike Ekweremadu, da ke Maitama a Abuja.

Wani mai aikin Ekweremadu, Mr Uche Anichukwu wanda ya tabbatar da wannan labara yace babu wani babban ma’aikacin Ekweremadu da aka sanar kafin aka gudanar da dube-duben.

Game da cewarsa mutum daya ne ke wajen lokain da jami’an yan sanda sudanda sukayi ikirarin cewa daga hedkwata aka turosu suka isa gida mai lamba 10 Ganges Street, Maitama Abuja.

Jami’an yan sanda sun kai farmaki gidan Ike Ekweremadu

Jami’an yan sanda sun kai farmaki gidan Ike Ekweremadu

Mr. Anichukwu yace babu abinda aka samu a gidan.

KU KARANTA: Kotu ta hana El-Rufai rusa kasuwar Baci

An kai wannan farmaki ne misalign makonni 2 da Ike Ekweremadu yayi zargin cewa hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa na shirin kai masa farmaki a Abuja ko Enugu.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel