Abu ba kyaun gani: Sojoji sun yi wa Dalibai jini da majina a Bauchi

Abu ba kyaun gani: Sojoji sun yi wa Dalibai jini da majina a Bauchi

– Wasu Sojin Najeriya sun yi wa wasu Dalibai jina-jina

– A Ranar Laraba dai aka yi hakan

– Wannan abu ya faru ne a Garin Bauchi

Daliban wata Kwaleji a Bauchi ba su ji da dadi ba.

Sojojin Najeriya sun yi masu jini da majina

An dai saba zargin Sojojin Najeriya da cin zarafi.

Abu ba kyaun gani: Sojoji sun yi wa Dalibai jini da majina a Bauchi

Sojoji sun ce an fasa kan wani Jami'in su

Ba yau aka fara samun Sojojin Najeriya da laifin wuce iyaka da cin zarafin masu farar hula ba. Kwanan nan NAIJ.com ta samu labari cewa wasu Sojoji sun kusa kashe wasu Dalibai da dukan tsiya a Garin Bauchi.

KU KARANTA: An ceci dubunnan Jama'a a babban teku

Wannan mummun abu ya faru ne a Kwalejin Ilmi na Bauchi da ke Kangere yayin da ake kokarin zaben shugabannin Daliban Makarantar. Daya daga cikin Shugabannin Daliban Kwamared Shettima Umar ya bayyana wannan.

Kwanaki kun ji cewa wasu mata a Jihar Abia sun yi zanga-zangar ballewa daga kasar. Wani hanzari-ba-gudu ba dai shi ne ‘Yan matan sun ce Sojoji sun kai masu hari yayin da su ke zanga-zangar, Sojoji dai sun musanya wannan zargi.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Jama'a suna goyon bayan juyin mulki?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel