Tattalin arziki: Kudin kasar wajen Najeriya yayi kasa

Tattalin arziki: Kudin kasar wajen Najeriya yayi kasa

– Abin da ke cikin asusun kudin kasar wajen Najeriya yayi kasa

– Hakan ya sa Naira tayi kasa a kasuwa

– A yanzu haka Najeriya na da Dala Biliyan 30.52

Yanzu mu ke jin cewa Najeriya na da Dala Biliyan 30.52 a asusun ta.

Watau dai asusun kudin kasar waje na kara yin kasa.

Tattalin arzikin Najeriya dai na ta fama.

Tattalin arziki: Kudin kasar wajen Najeriya yayi kasa

Tattalin arziki Najeriya ya girgiza

Abin da Najeriya ke da shi a asusun kudin kasar waje yayi kasa kamar yadda NAIJ.com ke samun labari yanzu haka. Yanzu dai Najeriya na da Dala Biliyan 30.52 wanda wannan ke nuna cewa kudin ya ragu ne daga yadda yake.

KU KARANTA: Kotu ta ba CBN dama ta karbi wasu kudi

Tattalin arziki: Kudin kasar wajen Najeriya yayi kasa

Naira ta fado bayan tattalin arziki Najeriya ya ja baya

Hakan kuma dai ya sa darajar Naira ta kara sauka kasa zuwa N382 wanda da a baya mun ce tana kan N380. Girgizar asusun kasar wajen ne dai ya sa darajar Naira ya kara fadi kasa a kasuwar canji.

Jiya kun ji cewa Akanta-Janar na kasar nan Ahmed Idris ya bayyana lallai kudin da Najeriya ta ke da shi a cikin akawun din ta na ECA watau asusun rarar mai yana ja baya. A watan jiya Afrilu dai ana da Dala Biliyan 2.49 wanda yanzu ya koma Dala Biliyan 2.29.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Tattalin arziki: Ana kuka da mulkin Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Majalisar dattawa ta bukaci rundunar sojin Najeriya da ta dawo da jami’in da aka kora bisa kuskure

Majalisar dattawa ta bukaci rundunar sojin Najeriya da ta dawo da jami’in da aka kora bisa kuskure

Majalisar dattawa ta bukaci rundunar sojin Najeriya da ta dawo da jami’in da aka kora bisa kuskure
NAIJ.com
Mailfire view pixel