An ceci mutane 2,300 daga nutsewa cikin tekun Mediterranean

An ceci mutane 2,300 daga nutsewa cikin tekun Mediterranean

Kimanin mutane 2,300 ne aka ceto da gawawwaki 2 a ceton mutane yan gudun hijra ta hanyar tekun Mediterranean a ranan Alhamis.

An ceto su ne daga dinghies 14 da kwale-kwale 4 , kungiyar likitoci masu bada agaji na duniya wato Doctors without Borders (MSF) ce tayi wannan abin alkhairn,

Kwana daya kafin yau, jirgin ruwan kungiyar ta ceci kimanin mutane 1,800 da kuma wadanda suka rigaya da mutuwa 38 sanadiyar kifewan da jirgin ruwansu tayi inda ta kifar da kimanin mutane 200 cikin tekun.

An ceci mutane 2,300 daga nutsewa cikin tekun Mediterranean

An ceci mutane 2,300 daga nutsewa cikin tekun Mediterranean

Hanyar kasar Italiya zuwa Libiya ce hanya mafi hadari a duniya gay an gudun hijra.

KU KARANTA: Farashin dalar Amurka ta sake rawa

A ranan Talata, kungiyar yan gudun hijran dubiya tace mutane 1,252 ne suka hallaka ko suka bace cikin shekaran nan.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel