Kotu ta bada umarni a ba CBN ajiyar wasu makudan kudi da DSS ta samu

Kotu ta bada umarni a ba CBN ajiyar wasu makudan kudi da DSS ta samu

– Kotun Tarayya ta bada umarnin a ajiye wasu makudan kudi da DSS ta samu

– Kwanakin baya DSS ta samu sama da Miliyan 30 a gidan wani Alkali

– Yanzu haka dai ana can ana buga shari’a

A baya Hukumar DSS ta burma gidajen wasu Alkalai.

An yi nasarar samun makudan miliyoyi a boye.

Tuni aka yi Kotu da manyan Alkalan domin shari’a.

Kotu ta bada umarni a ba CBN ajiyar wasu makudan kudi da DSS ta samu

Ana shari’a da Alkalin da aka kama da kudi boye a gida

Kuna sane cewa kwanakin baya Hukumar DSS masu farar kaya sun kama wasu manyan Alkalan kasar nan da kudi boye a cikin gida. Daga cikin wadanda aka kama akwai Alkali Sylvester Ngwuta da aka samu da Naira Miliyan 35.

KU KARANTA: Dala ta koma N370 a kasuwar canji

Kotu ta bada umarni a ba CBN ajiyar wasu makudan kudi da DSS ta samu

DSS ta samu miliyoyi a gidan wani Alkali

Babban Kotun Tarayya da ke Abuja ta bada umarnin a boye adana wadannan kudi a Babban Bankin Najeriya watau CBN har sai lokacin da aka kammala shari’a. Cikin kudin dai har da Dirham da kudin Kasar Afrika ta Kudu.

Dazu kun ji cewa Shugaban EFCC na rikon kwarya Ibrahim Magu ya shirya yaki da sata a kasar nan. Magu yayi alkwarin ganin bayan barayi cikin watanni 12, yace ai bai ma fara aikin ba tukun sai yanzu za a shiga aikin ba kama hannu yaro.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko http://twitter.com/naijcomhausa

Osinbajo yayi magana game da Biyafara

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel