Naira tana tangal-tangal a kasuwar canji

Naira tana tangal-tangal a kasuwar canji

– Naira ta gagara zama wuri guda a kasuwa

– Har yanzu farashin Dalar na ta motsi

– Tattalin arzikin Najeriya dai yana kokarin babbakowa

Wannan makon Naira ta kara daraja a kasuwar canji

Sai dai kuma yanzu Naira tana ta wutsil-wutsil

Ana saida Dalar Amurka akan N380

Naira tana tangal-tangal a kasuwar canji

Naira tana ta wutsil-wutsil a kasuwa

Idan ba ku manta ba a farkon makon nan Naira tayi wani yunkuri a kasuwar canji bayan da CBN ta saki Dala Miliyan 250 a kasuwa domin a samu sa’ida. A halin yanzu dai tattalin arzikin Najeriya na cikin wani yanayi.

KU KARANTA: Za a taimakawa manoma a Jihar Kano

Naira tana tangal-tangal a kasuwar canji

CBN: Naira tana tangal-tangal

Yanzu kuma mun samu labari cewa Dalar ta kara komawa kan N380 bayan da ta dan rage daraja kadan. Haka kuma Dalar Pounds Sterling ta Ingila na nan a kan N492 a kasuwa inda kuma EURO ke kan N425.

Babban Kotun Tarayya da ke Abuja ta bada umarnin a boye wasu kudi da aka samu a gidan babban Alkali Sylvester Ngwuta da aka samu har kusan Naira Miliyan 35.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko http://twitter.com/naijcomhausa

Farashin kaya sun tashi a kasuwa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Surukar marigayi Bilyaminu, Maimuna Aliyu tana kotu bisa tuhumar wawurar dukiyar gwamnati

Surukar marigayi Bilyaminu, Maimuna Aliyu tana kotu bisa tuhumar wawurar dukiyar gwamnati

Surukar marigayi Bilyaminu, Maimuna Aliyu tana kotu bisa tuhumar wawurar dukiyar gwamnati
NAIJ.com
Mailfire view pixel