Bam ya fashe da masu niyyar kunar bakin wake su uku

Bam ya fashe da masu niyyar kunar bakin wake su uku

- Bam ya fashe da masu niyyar kunar bakin wake su uku, sun dai yi niyyar harin garin dobul a kasar Kamaru, biyu sun fashe su kadai, daya kuma suja suka aika shi barzahu

- An ci karfin mayakan Boko Haram

- Sun koma yakin sunkuru, da aiki da kananan yara

Labaran dake fitowa daga arewacin Kamaru, na cewa an kashe wani dan kunar bakin wake a garin dobul inda yaso tayar da bom dinsa a cikin jama'a,

Amma dakarun sojojin kasar sun sami nasarar bindige shi.

Bam ya fashe da masu niyyar kunar bakin wake su uku

Bam ya fashe da masu niyyar kunar bakin wake su uku

An dai sami fashewar 'yan uwansa su biyu a matsayin izina kan shima niyyarsa, inda su bam din ya tashi kafin ma su isa inda zasu kai shi.Wani dan jarida ne dai na kamarun mai suna Bisong Etahoben ne ya bada rahoton.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel