Zaben 2019: Wata kungiya tayi mubayi'a ga Sule Lamido

Zaben 2019: Wata kungiya tayi mubayi'a ga Sule Lamido

- A yayin da ake ci gaba da daukar haramar shiga zaben 2019, wata kungiya mai sunan Nigerian Professionals Forum (NPF) ta nemi yan Najeriya da su goya wa Sule Lamido baya a zaben shugaban kasar da yake tafe.

- Kungiyar tace a duba sosai amma ita dai bata ga wanda yafi shi dacewa da ya mulki kasar nan ba idan zaben 2019 ya zo.

NAIJ.com ta tsinkayi shugaban kungiyar Arch Usman Yusuf yana fadan cewa su ba wai kamfe ne suka fara masa ba amma dai ra'ayin su ne suke fada.

A wani labarin kuma, Wasu gungiyoyin matasan APC na shiyar arewa maso yammacin Najeriya suka kai wata caffa ga guda daga cikin dattawan jam'iyyar PDP Alhaji Sule Lamido.

Zaben 2019: Wata kungiya tayi mubayi'a ga Sule Lamido

Zaben 2019: Wata kungiya tayi mubayi'a ga Sule Lamido

Kungiyoyin sun gayawa Alhaji Lamido cewa idan zai yi takara ya zama jagoransu. Saidai tsohon gwamnan yace abu na farko da matasan zasu sanya a gaba shi ne nazarin tarihin Najeriya a matsayin kasa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel