Bayan an tsaida binciken Sarkin Kano ka ji abin da Gwamna Ganduje ke shirin yi

Bayan an tsaida binciken Sarkin Kano ka ji abin da Gwamna Ganduje ke shirin yi

– Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje zai rabawa manoma takin zamani

– Ganduje yayi alkawarin bada buhuna 400,000 na taki

– Wannan zai matukar taimakawa manoman Jihar

Dr. Abdullahi Ganduje yayi alkawarin taimakon manoman Jihar Kano.

Gwamnatin sa za ta raba buhunan takin zamani domin noma tayi kyau.

Shugaban kamfanin KASCO ya bayyana wannan.

Gwamna Ganduje a Ofis

Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje

A harkar noma Gwamnatin Jihar Kano ta shirya taimakawa manoman Jihar da buhunan taki har 400,000 domin a samu kayan amfani mai yawa. Shugaban kamfanin KASCO na kayan gona na Jihar Kano ya bayyana wannan.

KU KARANTA: Matar tsohon Shugaban kasa ta shiga uku

Bayan an tsaida binciken Sarkin Kano ka ji abin da Gwamna Ganduje ke shirin yi

Gwamna Ganduje zai taimakawa manoma da takin zamani

Alhaji Bala Mohammed, Shugaban KASCO yace kuma za su bada irin hatsi da su tumatiri na zamani da kuma takin zamani na NPK 10-10. Gwamnatin Ganduje dai tayi alkwarin taimakawa manoma a fadin Jihar.

Jiya kun ji yadda Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje ya bayyana wadanda su ka sa aka dakatar da binciken da ake yi wa Sarkin Muhammadu Sanusi II. A cewar sa akwai Mai grima Sarkin musulmi da mukaddashin shugaban kasa da wasu manyan kasar da dama.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Mukaddashin Shugaban kasa Osinbajo yyai jawabi a taron bikin Biyafara

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel