EFCC: Magu yayi alkawari cewa nan da watanni 12 za a ga abin mamaki

EFCC: Magu yayi alkawari cewa nan da watanni 12 za a ga abin mamaki

– Mukaddashin shugaban EFCC Magu yayi wani babban alwashi

– Ibrahim Magu yace nan da watanni 12 zai yi maganin sata a Najeriya

– Magu yace babu digon tsoro a jinin jikin sa

Shugaban EFCC na rikon kwarya ya shirya yaki da sata a kasar nan.

Magu yayi alkwarin ganin bayan barayi cikin watanni 12.

Ibrahim Magu yace ai bai ma fara aikin ba tukun.

EFCC: Magu yayi alkawari cewa nan da watanni 12 za a ga abin mamaki

Cikin shekara guda zan tsaida sata da barna a kasar nan-Ibrahim Magu

Mukaddashin shugaban Hukumar EFCC mai yaki da barna Ibrahim Magu ya sha wani babban alwashi kwanan nan a wani babban taron Hukumar da aka yi a Yankin Ibadan. Ibrahim Magu yace yanzu ma ya fara yakar sata a kasar.

KU KARANTA: Babu aiki a ranar Litinin Inji Gwamnatin Tarayya

EFCC: Magu yayi alkawari cewa nan da watanni 12 za a ga abin mamaki

Shugaban EFCC ya shirya yaki da sata a Najeriya

Ibrahim Magu ya nemi a ba shi watanni 12 rak sai an nemi barayi an rasa a kasar nan. Magu dai yace ko za a ga bayan sa ba zai daina yakar sata a Najeriya ba. Shugaban na EFCC yake cewa bai da tsoron ko na sisin-kobo.

A ketare kuma, shekaran jiya Kotu ta yankewa shararren Dan wasan kwallon kafar nan na Duniya Lionel Messi daurin watanni 21 bayan an same sa da laifin kin biyan haraji har na kusan Dalar Euro Miliyan 3.5 daga shekarun 2007 zuwa 2009.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko http://twitter.com/naijcomhausa

EFCC tayi tattakin yaki da ha'inci kwanaki

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel