Kotu ta kama Messi da mahaifin sa da babban laifi

Kotu ta kama Messi da mahaifin sa da babban laifi

– Kotu ta yankewa Dan wasa Messi hukuncin gidan yari

– An kama babban dan wasan da laifin kin biyan haraji

– Har da Mahaifin sa aka kama da laifi

An samu babban Dan wasa Messi da laifin kin biyan haraji.

Kotu ta yanke masa da mahaifin sa daurin watanni 21.

Sai dai da wuya zai zauna a gidan kaso.

Kotu ta kama Messi da mahaifin sa da babban laifi

An kama Lionel Messi na Barcelona da laifi

A jiya 24 ga watan Mayu Kotu ta yankewa shararren Dan wasan kwallon kafar nan na Duniya Lionel Messi daurin watanni 21 bayan an same sa da laifin kin biyan haraji har na kusan Dalar Euro Miliyan 3.5 daga shekarun 2007 zuwa 2009.

KU KARANTA:

Kotu ta kama Messi da mahaifin sa da babban laifi

Kotu ta kama Messi da laifi

Har da mahaifin sa Jorge Messi aka samu da wannan laifi, sai dai da kyar idan ‘Dan wasan zai ma ga hanyar gidan yari don kuwa a dokar kasar Sifen ba a kama mutum a daure a karon farko na laifi. An kuma ci Dan wasan tara na makudan kudi.

Kwanaki FIFA ta Duniya ta dakatar da Lionel Messi inda aka haramtawa Dan wasan gaban bugawa Kasar sa wasanni 4 ba bayan an same sa da laifin fadawa Alkalin wasa maganganun da ba su dace ba, sai dai daga baya an masa afuwa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko http://twitter.com/naijcomhausa

Mutanen Najeriya na koka halin da ake ciki

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel