Dalilin da yasa nayi baran-baran da Tinubu - Obanikoro

Dalilin da yasa nayi baran-baran da Tinubu - Obanikoro

Tsohon karamin ministan tsaro, Musiliu Obanikoro, ya bayyana cewa dalilin da yasa yayi baran-baran da babban jigon jam’iyyar APC, Ahmed Bola Tinubu, shine ya kasa banbanta tsakanin abota da rikicin siyasa.

A yanzu dai, ya shirya da Tinubu, bisa gas a bakin sarkin Legas, Rilwan Akiolu da wasu kusoshi.

A wata hira da yayi da jaridan Punch, Obanikoro yace : "baran-baran din zai zama darasi ga matasa masu tasowa.”

Dalilin da yasa nayi baran-baran da Tinubu - Obanikoro

Dalilin da yasa nayi baran-baran da Tinubu - Obanikoro

“Nayi farin cika sulhun da akayi cikin laluma. Kamar yadd na fada, wani babban abokina na cikin ya sulhun. Abinda ya faru dani sanadiya alakata da Tinubu ya zama darasi ga masu tasowa.

KU KARANTA: Fayose ba zai sake takara gwamnan jihar Ekiti ba

“Du lokacin da zakayi siyasa kasani ceewa duk lokacin da kuka samu sabanin siyasa, ka cire alakan abokantaka a ciki. Kada ka bari sabaninku ya shafi alakanku da shi.”

“Can dama hankali na baya kwance bayan rabuwana da Asiwaju Tinubu. A koda yaushe zamuyi dinke barakanmu bayan sabanin siyasa.”

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

NAIJ.com
Mailfire view pixel