Kasar Burtaniya ta antayo yan Najeriya 35 zuwa gida

Kasar Burtaniya ta antayo yan Najeriya 35 zuwa gida

- Gwamnatin Burtaniya ta dawo da wasu yan Najeriya 35 zuwa gida bayan da ta same su da aikata laifukan da suka saba dokokin shige da fice na kasar.

- Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN, ya rawaito cewa mutanen da aka koro daga Burtaniyar sun sauka a filin jiragen sama na Murtala Muhammad dake Legas.

Gwamnatin Burtaniya ta dawo da wasu yan Najeriya 35 zuwa gida bayan da ta same su da aikata laifukan da suka saba dokokin shige da fice na kasar.

Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN, ya rawaito cewa mutanen da aka koro daga Burtaniyar sun sauka a filin jiragen sama na Murtala Muhammad dake Legas.

Mutanen da suka hada da 30 maza da kuma mata 5 an dawo dasu gida ne cikin wani karamin jirgi da akayi shata.

Kasar Burtaniya ta antayo yan Najeriya 35 zuwa gida

Kasar Burtaniya ta antayo yan Najeriya 35 zuwa gida

KU KARANTA: Uwar gidan Buhari ta fadi sirrin Buhari

Mai magana da yawun rundunar yan sanda dake filin jirgin saman DSP Joseph Alabi, ya tabbatar wa da NAN faruwar lamarin.

NAIJ.com ta samu labarin cewa mutanen sun samu tarba daga jami’an hukumar kula da shige da fice ta kasa da kuma na hukumar yaki da fataucin mutane ta kasa NAPTIP.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel