An tsinci wani yaro dauke da wasika a aljihu a masallacin Juma’a

An tsinci wani yaro dauke da wasika a aljihu a masallacin Juma’a

- An tsinci wani yaro dauke da wasika a aljihu a masallacin Juma’a

- Bincike da aka gudanar ya nuna yaron dan asalin jihar Katsina ne

Rahotanni dake zuwa ma NAIJ.com sun nuna cewa an tsinci wani dan karamin yaro da wani bawan Allah ya kai shi masallacin Juma’a a jihar Kano sannan kuma ya gudu ya bar yaron.

A cewar rahoton da muka samu daga shafin RARIYA, an tafi an bar yaron ne dauke da wata wasika a aljihun sa.

Sannan kuma bincike da aka gudanar ya nuna cewa yaron dan asalin jihar Katsina dake arewacin kasar ne.

An tsinci wani yaro dauke da wasika a aljihu a masallacin Juma’a

Yaron da aka tsinta tare da wasikar da aka tsince shi da ita

Don haka ana rokon jama’a da su yada wannan hoto da yaron da aka tsinta ko za’a dace da samun ‘yan uwansa.

KU KARANTA KUMA: An gano biloniyan Najeriya yana tuka ‘babur’ zuwa gonar sa a jihar Kano (HOTUNA)

Hukumar Hisba ta jihar Kano ce ta bayar da wannan sanarwa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Abubuwa sun sukurkuce a Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu
NAIJ.com
Mailfire view pixel