Mukaddashin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa a yau

Mukaddashin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa a yau

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa a yau Laraba, 24 ga watan Mayu.

Wannan ba shine karo da farko da mukaddashin shugaban kasar ya jagoranci zaman ba, koda a ce shugaban kasa Muhammadu Buhari na gari, mataimakin nasa kan wakilce shi idan akwai wasu muhimman abubuwa da shi shugaban zai gudanar.

A wannan karan mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya jagoranci zaman ne sakamakon tafiya jinya da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tafi yi a birnin Landan.

KU KARANTA KUMA: Muna bukatar shugabanni masu tsoron Allah a Najeriya – Femi Fani-Kayode

Mukaddashin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa a yau

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo

A baya NAIJ.com ta rahoto cewa babban mai baiwa shugaba Muhammadu Buhari shawara kan harkokin majalisan dattawa, Sanata Ita Enang ya mika kasafin kudin 2017 ga mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo.

Sunyi ganawar ne a sirri amma Ita Enang ya bayyana cewa ya mikawa Osinbajo takardan.

NAIJ.com ta tattaro maku hotunan taron:

Mukaddashin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa a yau

Mukaddashin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa a yau

Mukaddashin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa a yau

Mukaddashin shugaban kasa ya jagoranci taron al'ada

Mukaddashin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa a yau

Mukaddashin shugaban kasa ya jagoranci zaman majalisa a yau

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
A gobe Asabar Osinbajo zai wakilci Najeriya a wani gagarumin taro can Daular Larabawa

A gobe Asabar Osinbajo zai wakilci Najeriya a wani gagarumin taro can Daular Larabawa

A gobe Asabar Osinbajo zai wakilci Najeriya a wani gagarumin taro can Daular Larabawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel