Yadda Sarkin Musulmi, Osinbajo, Dangote, IBB suka ceci Sarki Sanusi daga hannun yan majalisar dokokin jihar Kano

Yadda Sarkin Musulmi, Osinbajo, Dangote, IBB suka ceci Sarki Sanusi daga hannun yan majalisar dokokin jihar Kano

Sabbin labarai na bayyana akan dalilin da yasa majalisar dokokin jihar Kano ta dakatad da binciken sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu.

A makon daya gabata, hukumar yaki da rashawan jihar Kano ta dakatad da nata binciken zargin almundahana na N6bn a masarautar Kano.

Yadda Sarkin Musulmi, Osinbajo, Dangote, IBB suka ceci Sarki Sanusi daga hannun yan majalisar dokokin jihar Kano

SLS Kano

Kakakin majalisar dokokin jihar, Kabiru Alhassan Rurum, ya bayyana cewa mukaddashin shugaban kasa Yemi Isnbajo, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, Janar Abdussalam Abubukar, sarkin Musulmi, Sa’ ad Abubakar, Alhaji Aliko Dangote ne suka nemi afuwan majalisar.

KU KARANTA: Naira batada amfani a kasar waje

Kana kuma Kabiru Alhassan Rurum,a ranan Litinin ya bayyana cewa gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya rubuta wasika ga majalisan kan dakatad da binciken sarkin.

Yace Ganduje ya rokesu su taimaka su dakatad da binciken.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel