Bana rigima da Kakaakin majalisar wakilai Yakubu Dogara, inji Gwamna Abubakar

Bana rigima da Kakaakin majalisar wakilai Yakubu Dogara, inji Gwamna Abubakar

- Ana samun takun saka tsakanin jiga-jigai biyu na jihar Bauchi

- Gwamna Abdullahi Abubakar na Bauchi da Kakakin Majalisa sun musanta hakan, su dora alhakin hakan akan 'yan-bani na iya da bambadanci na siyasa

"Bana rigima da Dogara" - Abubakar

"Bana rigima da Dogara" - Abubakar

Siyaasar jihar Bauchi dai ta dauki dumi, yayin cacar baka da ake ta musaya, tsakanin Kakakin majalisa na kasa, Yakubu dogara, da Gwamnan jiharsa ta Bauchi Abubakar Abdullahi.

Kowannensu dai na cmusanta takun sakar, kuma kowannensu na ganin shi ya saka kishin talakka ne a gaba. Sun dai alakanta zuzuta zancen ga 'yan bani na iya na siyasar jihar, wadanda a cewar gwamnan, jemagu ne basu ga tsuntsu basu ga shawo.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel