Yarinyar da ta samu kubuta ba ta cikin ‘Yan matan Chibok -Yemi Osibanjo

Yarinyar da ta samu kubuta ba ta cikin ‘Yan matan Chibok -Yemi Osibanjo

- Rahoto ya bayyana cewa, yarinyar da ta samu tserewa daga hannun ‘yan kungiyar ta’addan Boko Haram ba ta daga cikin ‘yan matan makarantar Chibok guda 276 da kungiyar Boko Haram ta sace a shekarar 2014

- Boko Haram ta sace wannan yarinya a garin Chibok amma ba ta cikin ‘yan matan 276 da Boko Haram ta sace shekaru ukku da suka wuce

Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa, yarinyar da ta samu guduwadaga hannun ‘yan kungiyar Boko Haram ba ta cikin ‘yan matan Chibok guda 276 da kungiyar Boko Haram ta sace a shekarar 2014.

A cewar kakakin mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo, ya ce yarinyar ba ta cikin ‘yan matan makarantar sakandaren garin Chibok da Boko Haram ta sace kimannin shekaru ukku da suka gabata.

KU KARANTA KUMA: An fara binciken badakalar daukan ma'aikata aiki a DSSAn fara binciken badakalar daukan ma'aikata aiki a DSS

Yarinyar da ta samu kubuta ba ta cikin ‘Yan matan Chibok -Yemi Osibanjo

Yarinyar da ta samu kubuta ba ta cikin ‘Yan matan Chibok inji Yemi Osibanjo

Kungiyar Boko Haram ta sace wannan yarinya mai suna Maryam Mohammed Isa yar shekaru 15 dake ajin sakandare JSS1 a garin Chibok amma ba ta cikin ‘yan matan 276 da Boko Haram ta sace a shekarar 2014.

NAIJ.com ta samu labarin cewa Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku ya koka akan yadda mayakan Boko Haram da aka koro daga dajin Sambisa ke samun mafaka a dajin Suntai da ke jihar.

Ya bayyana haka ne ga Manjo Janar Adamu Abubakar, kwamnadan runduna ta 82 a Enugu a yayin da ya kai masa ziyara a jiya Alhamis a Jalingo.

Ya ce tun farko da aka fara samun kwararar mutane cikin jihar ya koka akan yiwuwar wannan matsala, amma sai aka zarge shi da kin baki, sai gashi yanzu suna fama da sakamakon.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel