Masari ya umurci tsaffin ma'aikata dake a gidajen gwamnati su gaggauta kwashe kayansu su fice

Gwamnan Jihar Katsina Hon Aminu Bello Masariya bayar da umurnin cewa duk wani malamin da ya aje aiki kuma yana zaune a cikin gidajen makarantu mallakar gwamnati to ya gaggauta kwashe kayansa ya kama gabansa.

Majiyar mu ta KATSINA POST ta rawaito mana cewa mai taimakawa gwamnan a kan yada labarai a kafafen sayarwa Abdu Labaran Malunfashi ne ya fitar da sanarwar bayar da umurnin ga kafafen sadarwa.

Masari ya umurci tsaffin ma'aikata dake a gidajen gwamnati su gaggauta kwashe kayansu su fice

Masari ya umurci tsaffin ma'aikata dake a gidajen gwamnati su gaggauta kwashe kayansu su fice

KU KARANTA: Manyan abu 3 da Osinbajo yayi bayan tafiyar Buhari jinya

NAIJ.com ta samu labarin cewa a sanarwar gwamnan ya yi facali da korafin da tsaffin malaman suke yadawa na cewa suna zaune cikin gidajen malaman ne har sai an ida biyan su hakkokinsu na aje aiki, inda gwamnan ya bayyana cewa ba su bin gwamnatin jiha ko sisin kwabo, an biya su dukkanin hakkokinsu.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?

NAIJ.com
Mailfire view pixel